Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin sun ɓad da mutanena suna cewa, ‘Salama,’ sa'ad da ba salama, sa'ad da kuma mutanen suke gina garu marar aminci, sai annabawan nan su shafe shi da farar ƙasa,

Karanta cikakken babi Ez 13

gani Ez 13:10 a cikin mahallin