Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gabansu za ka ɗauki kayan, ka saɓa shi a kafaɗarka, ka tafi da shi da dare. Za ka rufe fuskarka don kada ka ga ƙasar, gama na maishe ka alama ga jama'ar Isra'ila.”

Karanta cikakken babi Ez 12

gani Ez 12:6 a cikin mahallin