Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 12:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma zan bar kaɗan daga cikinsu su tsere wa takobi, da yunwa, da annoba, don su tuba, su hurta dukan ayyukansu na banƙyama a cikin al'ummai inda suka tafi. Za su sani ni ne Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Ez 12

gani Ez 12:16 a cikin mahallin