Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 12:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin da yake cikinsu zai ɗauki kayansa ya saɓa a kafaɗarsa, ya fita da duhu. Zai huda katanga ya fita. Zai rufe fuskarsa don kada ya ga ƙasar da idanunsa.

Karanta cikakken babi Ez 12

gani Ez 12:12 a cikin mahallin