Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ruhun Ubangiji ya sauko a kaina, ya ce mini, “Ka ce, ‘In ji Ubangiji, haka kuke tunani, ku mutanen Isra'ila, gama na san abin da yake cikin zuciyarku.

Karanta cikakken babi Ez 11

gani Ez 11:5 a cikin mahallin