Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 11:24-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Ruhu kuwa ya ɗauke ni a cikin wahayi, ya kai ni Kaldiya wurin 'yan zaman talala. Sa'an nan wahayin da na gani ya rabu da ni.

25. Sai na faɗa wa 'yan zaman talala dukan abin da Ubangiji ya nuna mini.

Karanta cikakken babi Ez 11