Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 11:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da nake yin annabci, sai Felatiya ɗan Benaiya, ya rasu. Sai na faɗi rubda ciki na fashe da kuka, na ce, “Ya Ubangiji Allah, za ka ƙare sauran mutanen Isra'ila ƙaƙaf ne?”

Karanta cikakken babi Ez 11

gani Ez 11:13 a cikin mahallin