Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 11:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ruhu ya ɗaga ni sama, ya kai ni ƙofar gabas ta Haikalin Ubangiji wadda dake fuskantar gabas. Sai ga mutum ashirin da biyar a bakin ƙofar. A cikinsu na ga Yazaniya ɗan Azzur, da Felatiya ɗan Benaiya, shugabannin jama'a.

Karanta cikakken babi Ez 11

gani Ez 11:1 a cikin mahallin