Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa umarci wanda yake saye da lilin ɗin, ya ce, “Ka ɗibi wuta daga ƙarƙashin ƙafafun da suke tsakanin kerubobin.” Sai ya tafi ya tsaya a gefen ƙafar.

Karanta cikakken babi Ez 10

gani Ez 10:6 a cikin mahallin