Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaukakar Ubangiji ta tashi daga kan kerubobin zuwa ƙofar Haikalin. Girgije kuwa ya cika Haikalin, hasken zatin Ubangiji ya cika farfajiyar.

Karanta cikakken babi Ez 10

gani Ez 10:4 a cikin mahallin