Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce wa mutumin da yake saye da rigar lilin. “Ka shiga ƙarƙashin ƙafafun kerubobin, ka cika tafin hannunka da garwashin wuta wanda yake tsakanin kerubobin, ka watsa bisa kan birnin.”Na kuwa ga ya tafi.

Karanta cikakken babi Ez 10

gani Ez 10:2 a cikin mahallin