Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kerubobin suka tafi, ƙafafun kuma sukan tafi tare da su. Sa'ad da suka ɗaga fikafikansu don su tashi daga ƙasa zuwa sama, ƙafafun kuma ba su barinsu.

Karanta cikakken babi Ez 10

gani Ez 10:16 a cikin mahallin