Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane kerub yana da fuska huɗu. Fuska ta fari ta kerub ce, fuska ta biyu ta mutum ce, fuska ta uku ta zaki ce, fuska ta huɗu kuwa ta gaggafa ce.

Karanta cikakken babi Ez 10

gani Ez 10:14 a cikin mahallin