Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 1:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga kwankwasonsa zuwa sama yana walƙiya kamar tagullar da aka kewaye ta da wuta. Daga kwankwasonsa zuwa ƙasa yana haskakawa kamar wuta.

Karanta cikakken babi Ez 1

gani Ez 1:27 a cikin mahallin