Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 1:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suke tafiya, sai na ji motsin fikafikansu kamar amon ruwa, kamar kuma muryar tsawar Maɗaukaki, kamar hayaniyar runduna. Idan sun tsaya cik, sai su saukar da fikafikansu.

Karanta cikakken babi Ez 1

gani Ez 1:24 a cikin mahallin