Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar biyar ga watan huɗu, a shekara ta talatin, ina cikin waɗanda aka kai su bautar talala, muna kusa da kogin Kebar, sai aka buɗe mini sammai, na kuwa ga wahayi na ɗaukakar Allah.

Karanta cikakken babi Ez 1

gani Ez 1:1 a cikin mahallin