Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yahudawa suka taru a biranensu a dukan lardunan sarki Ahasurus, don su tasar wa waɗanda suke so su yi musu ɓarna. Ba wanda ya tasar musu gama tsoronsu ya kama mutane.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:2 a cikin mahallin