Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 8:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku rubuta doka yadda kuke so da sunan sarki zuwa ga Yahudawa. Ku hatimce ta da hatimin zoben sarki, gama dokar da aka rubuta da sunan sarki, aka kuma hatimce ta da hatimin zoben sarki, ba za a iya a soke ta ba.”

Karanta cikakken babi Esta 8

gani Esta 8:8 a cikin mahallin