Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana sai sarki Ahasurus ya ba Esta gidan Haman, maƙiyin Yahudawa, da duk dukiyar Haman. Mordekai kuwa ya zo gaban sarki, gama Esta ta bayyana yadda yake a gare ta.

Karanta cikakken babi Esta 8

gani Esta 8:1 a cikin mahallin