Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Harbona, ɗaya daga cikin bābānin da yake yi wa sarki hidima ya ce, “Ga shi ma, Haman ya riga ya shirya gungumen itace a gidansa, mai tsayi kamu hamsin, inda zai rataye Mordekai wanda ya ceci sarki ta wurin maganarsa.”Sai sarki ya ce, “A rataye Haman a gungumen.”

Karanta cikakken babi Esta 7

gani Esta 7:9 a cikin mahallin