Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 7:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya tashi da fushi, ya tafi lambun fāda. Amma Haman ya tsaya don ya roƙi sarauniya Esta ta ceci ransa, gama ya ga sarki yana niyyar hukunta shi.

Karanta cikakken babi Esta 7

gani Esta 7:7 a cikin mahallin