Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ran nan Haman ya fita da murna da farin ciki, amma da ya ga Mordekai a ƙofar sarki, Mordekai kuwa bai tashi ba, bai kuma yi rawar jiki a gabansa ba, sai ya husata ƙwarai.

Karanta cikakken babi Esta 5

gani Esta 5:9 a cikin mahallin