Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya ga Esta tana tsaye a shirayin, sai ya miƙa mata sandan zinariya na sarauta, gama ta sami kwarjini a wurinsa. Sai Esta ta matsa kusa ta taɓa kan sandan.

Karanta cikakken babi Esta 5

gani Esta 5:2 a cikin mahallin