Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matarsa, Zeresh kuwa, da abokansa duka suka ce, “Ka sa a shirya gungumen itace mai tsayi kamu hamsin, sa'an nan da safe ka faɗa wa sarki a rataye Mordekai a kai, sa'an nan ka tafi wurin liyafar tare da sarki da murna.”Haman kuwa ya ji daɗin wannan shawara, sai ya sa aka shirya gungumen itacen.

Karanta cikakken babi Esta 5

gani Esta 5:14 a cikin mahallin