Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Mordekai ya ji dukan abin da aka yi, sai ya yage tufafinsa, sa'an nan ya sa rigar makoki, ya zuba toka a kā. Ya fita zuwa tsakiyar birni, yana ta rusa kuka da ƙarfi.

Karanta cikakken babi Esta 4

gani Esta 4:1 a cikin mahallin