Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka yi ta yi masa magana kowace rana, shi kuwa bai kasa kunne gare su ba, sai suka faɗa wa Haman, don su gani ko maganar Mordekai za ta tabbata, gama ya faɗa musu shi Bayahude ne.

Karanta cikakken babi Esta 3

gani Esta 3:4 a cikin mahallin