Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan barorin sarki waɗanda suke a bakin ƙofar sarki suka rusuna suka yi wa Haman mubaya'a, gama sarki ya umarta a yi masa haka. Amma Mordekai bai rusuna ya yi masa mubaya'a ba.

Karanta cikakken babi Esta 3

gani Esta 3:2 a cikin mahallin