Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya zare zobensa na hatimi daga hannunsa ya ba Haman Ba'agage, ɗan Hammedata, maƙiyin Yahudawa.

Karanta cikakken babi Esta 3

gani Esta 3:10 a cikin mahallin