Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har yanzu dai Esta ba ta bayyana asalin danginta da mutanenta ba, kamar yadda Mordekai ya umarce ta, gama Esta tana yi wa Mordekai biyayya kamar ta yi tun lokacin da yake renonta.

Karanta cikakken babi Esta 2

gani Esta 2:20 a cikin mahallin