Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da lokacin Esta 'yar Abihail, kawun Mordekai, wadda Mordekai ya karɓe ta tankar 'yarsa, ya yi da za ta shiga wurin sarki, ba ta bukaci kome ba, sai dai abin da Hegai, bābā na sarki, wanda yake lura da mata, ya ce. Esta kuwa tana da farin jini a idon duk wanda ya gan ta.

Karanta cikakken babi Esta 2

gani Esta 2:15 a cikin mahallin