Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da lokacin kowace budurwa ya yi da za ta shiga wurin sarki Ahasurus, bayan da ta riga ta yi wata goma sha biyu na ka'idar yin kwalliyar mata, wato takan shafe jiki da man ƙanshi wata shida, ta kuma shafe jiki da turare da man shafawa wata shida,

Karanta cikakken babi Esta 2

gani Esta 2:12 a cikin mahallin