Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka kewaye wurin da fararen labule da na shunayya na lallausan lilin, aka ɗaure da kirtani na lallausan lilin mai launin shunayya haɗe da zobban azurfa da ginshiƙai na sassaƙaƙƙun duwatsu masu daraja. Akwai gadaje na zinariya da na azurfa a kan daɓen da aka yi da duwatsu masu daraja, masu launi iri iri.

Karanta cikakken babi Esta 1

gani Esta 1:6 a cikin mahallin