Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta bakwai sa'ad da zuciyar sarki take murna saboda ruwan inabi, sai ya umarta bābāninsa guda bakwai, waɗanda suke yi masa hidima, wato Mehuman, da Bizta, da Harbona, da Bigta, da Abagta, da Zetar, da Karkas,

Karanta cikakken babi Esta 1

gani Esta 1:10 a cikin mahallin