Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da na ta da idanuna, sai na ga rago a tsaye a gāɓar kogin. Yana da ƙaho biyu dogaye, amma ɗaya ya ɗara ɗaya tsawo. Wanda ya ɗara tsawon shi ne ya tsiro daga baya.

Karanta cikakken babi Dan 8

gani Dan 8:3 a cikin mahallin