Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 8:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Daniyel kuwa na siƙe, na yi ciwo, har na kwanta 'yan kwanaki, sa'an nan na tashi na ci gaba da aikin sarki. Wahayin ya shige mini duhu, ban gane shi ba.

Karanta cikakken babi Dan 8

gani Dan 8:27 a cikin mahallin