Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ji wani mai tsarki yana magana, wani kuma mai tsarki ya tambayi wancan mai tsarki da ya yi magana, ya ce, “Sai yaushe za a tsai da abubuwan da suke a wahayin nan, wato hana yin hadayar ƙonawa ta yau da kullum, da zunubin da yake lalatarwa, da ba da wuri mai tsarki ga rundunar mutane don a tattake?”

Karanta cikakken babi Dan 8

gani Dan 8:13 a cikin mahallin