Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 7:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Bayan wannan kuma a wahayi na dare na ga dabba ta huɗu mai ƙarfi ƙwarai, mai bantsoro da banrazana. Tana da haƙoran ƙarfe, zaga-zaga. Ta cinye, ta ragargaza, sa'an nan ta tattake sauran da ƙafafunta. Dabam take da sauran dabbobin da suka riga ta. Tana kuma da ƙaho goma.

Karanta cikakken babi Dan 7

gani Dan 7:7 a cikin mahallin