Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamannin dabba ta fari irin ta zaki ce, amma tana da fikafikan gaggafa. Ina kallo, sai aka fige fikafikanta, aka ɗaga ta sama, aka sa ta tsaya a kan ƙafafu biyu kamar mutum, aka ba ta tunani irin na mutum.

Karanta cikakken babi Dan 7

gani Dan 7:4 a cikin mahallin