Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 7:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za a ba da sarauta da girman dukan mulkokin duniya ga tsarkaka na Maɗaukaki. Mulkinsa madawwamin mulki ne. Dukan sarakunan duniya za su bauta masa, su kuma yi masa biyayya.’

Karanta cikakken babi Dan 7

gani Dan 7:27 a cikin mahallin