Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 7:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙahonin nan goma kuwa, sarakuna goma ne waɗanda za su taso daga cikin mulkin. Sa'an nan wani sarki zai taso a bayansu wanda zai bambanta da sauran da suka fara tasowa, zai kā da sarakuna uku.

Karanta cikakken babi Dan 7

gani Dan 7:24 a cikin mahallin