Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai shugabannin, da su muƙaddasan suka nemi Daniyel da laifi game da ayyukan mulki, amma ba su sami laifin da za su tuhume shi da shi ba, domin shi amintacce ne, ba shi da kuskure ko ha'inci.

Karanta cikakken babi Dan 6

gani Dan 6:4 a cikin mahallin