Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka amsa wa sarki cewa, “Ya sarki, Daniyel ɗin nan, wanda yake ɗaya daga cikin waɗanda aka kwaso daga ƙasar Yahuza, bai kula da kai ba, balle fa dokar da ka kafa, amma yana ta yin addu'a sau uku kowace rana.”

Karanta cikakken babi Dan 6

gani Dan 6:13 a cikin mahallin