Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan da nan sai yatsotsin hannun mutum suka bayyana, suka yi rubutu a kan shafen bangon fādar sarkin, wanda yake daura da fitila. Sarki kuwa yana ganin hannun sa'ad da hannun yake rubutu.

Karanta cikakken babi Dan 5

gani Dan 5:5 a cikin mahallin