Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 5:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka kore shi daga cikin mutane, aka ba shi hankali irin na dabba. Ya tafi ya zauna tare da jakunan jeji, yana ta cin ciyawa kamar sa. Jikinsa ya jiƙe da raɓa, har zuwa lokacin da ya gane, ashe, Allah Maɗaukaki ne yake sarautar 'yan adam, yakan kuma ba da ita ga wanda ya ga dama.

Karanta cikakken babi Dan 5

gani Dan 5:21 a cikin mahallin