Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarauniya ta ji maganganun sarki da na manyan fādawansa, sai ta shiga babban ɗakin da ake liyafar, ta ce, “Ran sarki, ya daɗe! Kada ka firgita, kada kuma fuskarka ta turɓune.

Karanta cikakken babi Dan 5

gani Dan 5:10 a cikin mahallin