Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 3:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ina ba da wannan umarni cewa, ‘Dukan jama'a, ko al'umma, ko harshe wanda zai yi saɓon Allah na Shadrak, da Meshak, da Abed-nego, za a yanyanka su gunduwa gunduwa, a ragargaje gidajensu, gama ba wani allah wanda zai yi wannan irin ceto.’ ”

Karanta cikakken babi Dan 3

gani Dan 3:29 a cikin mahallin