Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Nebukadnezzar ya husata ƙwarai da Shadrak, da Meshak, da Abed-nego, har fuskarsa ta sāke. Sai ya umarta a ƙara zuga wutar, har sau bakwai fiye da yadda take a dā.

Karanta cikakken babi Dan 3

gani Dan 3:19 a cikin mahallin