Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ba ku tuno mini da mafarkin ba, hukuncin kisa ne yake jiranku. Kun haɗa kai don ku yi mini maganganun ƙarya na wofi har lokaci ya wuce. Sai ku faɗa mini mafarkin, ta haka kuwa zan sani za ku iya yi mini fassararsa.”

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:9 a cikin mahallin