Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya amsa wa Kaldiyawa, ya ce, “Na mance da abin, idan ba ku tuno mini da mafarkin, duk da fassararsa ba, to, za a daddatse ku gunduwa gunduwa, a mai da gidajenku juji.

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:5 a cikin mahallin