Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kuma yi mulki na huɗu, mai ƙarfi kamar baƙin ƙarfe. Da yake baƙin ƙarfe yakan kakkarya, ya ragargaje abubuwa, haka nan wannan mulki zai ragargaje sauran mulkoki.

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:40 a cikin mahallin